Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah 2.4 Icon

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah

AdamsDUT Books & Reference
0
0 Ratings
57K+
Downloads
2.4
version
Aug 07, 2020
release date
16.9 MB
file size
Free
Download

What's New

New app version with new features. Bugs has been fixed.

About Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Android App

Wannan application mai suna Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi shine domin amfanarwa ga al'umma musulmai musaman hausawa domin sauwake yan uwa amfani da littafi wajen amfani ko kuma koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah, application a cikin wayan ka wanda zaka iya amfani dashi a ko ina kuma akoda yaushe da zarar kayi downloading na wannan application.
Hakan zai sauwake mana wajen koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah domin kare kanmu da kuma neman tsaro daga Allah madaukakin sarki.


Bayan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah arabic/hausa za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh dr usman gadon kaya
sheikh abubakar gumi
sheikh abdulrazak yahya haifan da dai sauransu
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+
Other Sources:

Download

This version of Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
1002
(Aug 07, 2020)
Architecture
universal
Minimum OS
Android 4.1+
Screen DPI
nodpi (all screens)
Loading..