Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer m 2.3 Icon

Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer m

AdamsDUT Music & Audio
0
0 Ratings
18K+
Downloads
2.3
version
Sep 19, 2020
release date
60.4 MB
file size
Free
Download

About Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer m Android App

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Dr Bashir Aliyu Umar kano, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen,umdatul ahkam, lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation.
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai,sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Bin Usman kano,sheikh Ahmad BUK,Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Adamsdut.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+
Other Sources:

Download

This version of Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer m Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
1003
(Sep 19, 2020)
Architecture
universal
Minimum OS
Android 4.1+
Screen DPI
nodpi (all screens)
Loading..