Falalar Tasbihi by Gadon Kaya 3 Icon

Falalar Tasbihi by Gadon Kaya

Abyadapps Music & Audio
4.8
19 Ratings
5K+
Downloads
3
version
Oct 15, 2018
release date
28.7 MB
file size
Free
Download

About Falalar Tasbihi by Gadon Kaya Android App

Assalamu alaikum wa rahmatullah,

Wannan sabuwar manhajja team abyadapps ya akwo muku domin ku saurari lakca mai taken Falalar Tasbihi tare da Dr. Abdullahi Usman Gadon Kaya Kano.

Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya Falalar Tasbihi MP3.

Wannan manhajja tana aiki ba tare da an kunna data ba. Dukkan sauran applications da muka kawo domin sauraron lakcocin musulunci suma basa bukatar kunna data.

Manhajja domin kawo muku Falalar Tasbihi by Dr. Abdullahi Usman Gadon Kaya Kano.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Falalar Tasbihi by Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Kano, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

Bayan ita wannan manhajja ta lakcocin Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Kano, akwai sauran manhajjoji na Islama da wannan team na Abyadapps ya kawo muku.

Zaku samu manhajjojin musulunci na Hausa wato Hausa Islamic Apps kamar haka:

- Siffatus Salatin Nabiyyi offline tare da sheikh jafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby tare da sheikh Albani Zaria

- sheikh jafar complete tafsir mp3

- Auran shaawa

- Addau waddawa

- Baba aure nakeso

- Hirar yan aljannah guruntum

- dogaro ga Allah

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) na malam jafar

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- Arbauna hadith complete shima na malam jaafar

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Mukhtasar siratur rasul sheikh jafar mahmud adam

- Hudubah volume mp3 offline malam ja'afar

- Riyadus salihin sheikh ja'afar

- lakcocin Dr. Abdullahi Usman Gadon Kaya Kano

- Bulugul Maram jafar

- Auren sha'awa. Mu guji auren a more

- Complete tafseer sheikh ja'afar mahmoud adam Kano Nigeria

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- mahmud adam jafar kashfush Shubuhat

- Muhadara sheik Jaafar Mahmud

- Addau waddawa

- Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

- Lamiyatu sheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar

- Tambayoyin sheikh Jafar

- Nahawu Adabi

- Sharhu Usulul Iman

- Alwaraqat fi Usulul Fiqhu

- Balagatul Wadhi Sheik Jaafar

- Ahkamul janaiz sheikh jafar

- Adda'u Waddawa

- Nahawu adabi shaykh mahmood ja'afar

- Jinin Haila tare da Sheik Albani Zaria

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu irin su:

- sheikh albani zaria mp3

- Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya

- Complete tafsir sheik jafar mahmud adam

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Isah Ali Fantami

- lakcocin Dr. Abdullahi Usman Gadon Kaya Kano

- Alaramma kalarawi

- Qalarawi kano mp3

- Malam kabiru Gombe

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Sani Usman Kurna

- Sheikh Abubakar Gero Argungun

- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

- Kundin Tarihi mp3

- Jinin Haila da Bayaninsa

- Fitinar dukiya

- Dogaro ga Allah

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Guruntum baba aure nake so

- Sheikh isa ali pantami mp3

- Jinin Haila tare da mallam Albani Zaria

da dai sauran manhajjoji masu zuwa in Allah ya yarda.

Da fatan zakuji dadin wadannan manhajjoji da muke kawo muku.

Domin aiko mana da sako na musamman ko wata shawara ko tsokaci, sai ku rubuto mana sako kai tsaye a email dinmu wato [email protected]

Idan akwai wata manhajja ta musamman da kuke son gani cikin wannan gida, sai ku aiko mana da sako.

DOMINKU:

Domin koyon yadda zaku gina taku manhajja ta musulunci, lafiya ko sauran sha'anin rayuwa, sai ku aiko mana da sako na mussaman a email dinmu da muka fada a sama. Sashen team abyadapps na musamman zai karanta sakonninku ya kuma aiko muku da takaitaccen bayani mai gamsarwa domin ya kasance jagora gareku kan tafiyarku ta ginin manhajja.

Anan muka kawo karshen wannan bayani na wannan manhajja ta Falalar Tasbihi by Dr. Abdullahi Usman Gadon Kaya Kano. Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Other Sources:

Download

This version of Falalar Tasbihi by Gadon Kaya Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
2
(Oct 15, 2018)
Architecture
Unlimited
Minimum OS
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Screen DPI
nodpi (all screens)

All Versions

If you are looking to download other versions of Falalar Tasbihi by Gadon Kaya Android App, We have 1 version in our database. Please select one of them below to download.

Loading..