*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
This release of Guzirin AlKiyama Android App available in 3 variants. Please select the variant to download. Please read our FAQ to find out which variant is suitable for your Android device based on Screen DPI and Processor Architecture.
If you are looking to download other versions of Guzirin AlKiyama Android App, We have 6 versions in our database. Please select one of them below to download.