Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum Mobile App
HAUSA/FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION
FORUM OF NIGERIA.
MANUFAR KAFA HAFYDOF NIGERIA
Kamar yadda kundin mulkin Nigeria Chapter 4 section 40 ya tabbatar ma dan kasa dama da yancin kafa ko shiga
kungiyar al'umma don kare mutuncin sa, hakan yasa bayan lura da irin masalolin al'ummar mu ta Hausa/
Fulani irin abinda ya shafi matsalar shaye-shaye, Bangar siyasa, rashin damar makarantar yawancin yaranmu,
bautar d kananan yara dake hana su karatu, barace baracen yaran mu akan tituna, rashin gata wa marayunmu, tabarbarewar martaba al'adu da ka'idojin zamantakewar mu, (norms and values) auren dole, da dai sauransu. Wadanda dalilai yasa mu mutasan nan masu ra'ayin kishin kai da kai, da kishin kasarmu da al'ummar
mu muka zabi hada kai don wayar da kan Al'ummar mu da kuma fafutikar samar da cigaban matasa kasancewar
mune kashin bayan kowace al'umma.
This version of HAFYDOF OFFICIAL Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.
If you are looking to download other versions of HAFYDOF OFFICIAL Android App, We have 1 version in our database. Please select one of them below to download.