Assalamu Alaikum Yan Uwa Maza da Mata,
Wannan kundi na dauke da bayanin hakkokin mata da addinin musulunci ya tanadar musu daga bakin malam kabiru Gombe.
Domin wadansu manhajjoji na sauran malaman kamar su sheikh jaafar mahmud, Malam Aminu Ibrahim Daurawa duba (uyaapps) dake cikin wannan gida.
Da fatan za kuji dadin wannan manhaja ameen.
This version of Hakkokin Mata a Musulunchi MP3 na Mal Kabiru Gombe Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.
If you are looking to download other versions of Hakkokin Mata a Musulunchi MP3 na Mal Kabiru Gombe Android App, We have 1 version in our database. Please select one of them below to download.