Haruna Uji 3.0 Icon

Haruna Uji

babasan Music & Audio
4.8
10 Ratings
5K+
Downloads
3.0
version
Sep 30, 2018
release date
64.9 MB
file size
Free
Download

What's New

About Haruna Uji Android App

Wannan appication yana Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Haruna Uji Hadeija. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku. Karku manta da kuyi rating din wannan app din.

An haifi Alh. Haruna Uji A Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, a shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma shine Limamin Gandun sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu itama mutumiyar Unguwar ce. Anan ya tashi yayi wayo. Yana kimanin shekara shida mahaifinsa ya sakashi a makarantar Allo dake kofar gidansu, a gun wani Malami da ake kira Mallam Alhaji.

Haruna Uji ya shafe wajen shekaru uku yana wannan Makaranta a Gandun sarki, daga nan suka tashi da malaminsa zuwa garin Birniwa wanda take gabas da Hadejia, mai nisan kilo mita 45. Sun kwashe shekaru kamar biyu suna karatu da sauran Almajirai, anan Uji ya samu karatu mai dama.

Bayan nan suka bar Birniwa suka dawo Hadejia suka ci gaba da karatu a Gandun sarki. Wannan yasa ya samu karatu mai dama fiye da sauran yara musamman wadanda suka zauna a gida basu fita wani guri neman Ilmi ba. A wannan lokaci Mallam Alhaji yakan sa Uji ya kula da yara tare da koya musu karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo yana dan shekara goma sha biyu, bayan ya samu karatu mai dama.

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Other Sources:

Download

This version of Haruna Uji Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
4
(Sep 30, 2018)
Architecture
Unlimited
Minimum OS
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Screen DPI
nodpi (all screens)

All Versions

If you are looking to download other versions of Haruna Uji Android App, We have 3 versions in our database. Please select one of them below to download.

Loading..