Huduba Volume Shaykh Jafar mp3 3 Icon

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3

KareemTKB Lifestyle
4.8
17 Ratings
1K+
Downloads
3
version
Sep 28, 2018
release date
3.3 MB
file size
Free
Download

About Huduba Volume Shaykh Jafar mp3 Android App

Manhajja domin kawo muku Hudubah Volume shaykh Jafar Mahmood Adam.

dan kunji dadin wannan manhajja ta huduba volume kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida.

Akwai wadansu sheikh jafar applications kamarsu siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat da sauran lakcoci.

Sannan akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.

Domin taimaka cikin wannan aiki, aiko mana da karatun Surah Aal Imran da kuma Suratul A'raf idan kuna dashi. Amma a saurari karatun sosai kafin a turo domin wadansu files basayi. Idan naku nayi babu wata matsala toh sai ku aiko ta wannan email domin mu shigo dashi cikin wannan gida.

Allah ya karba mana baki daya.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta Huduba Volume sheik Jafar Mahmoud Adam.

Ku huta lafiya.

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Other Sources:

Download

This version of Huduba Volume Shaykh Jafar mp3 Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
8
(Sep 28, 2018)
Architecture
Unlimited
Minimum OS
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Screen DPI
nodpi (all screens)
Loading..