Assalamu Alaikum warahmatullah ya 'yanuwa Musulmi.
Wannan Application ne musamman ga 'yanuwa Musulmi Hausawa domin sauraron Tafsirin littafin Arba'una Hadith na Annawawi. Me Fassarar Shine Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano Nigeria.
-------------------------------------------------------------------------------
40 - Hadith Arbauna Annawawi Collection in Hausa Language is here.
Wannan App din baya bukatar Internet Connection. Yana aiki ba tare da Wifi ko data plan ba. Perfectly Offline.
Wannan App na dauke da Hadith ( 1 - 20 ) domin samun sauran hadisan da sautin mallam Ja'afar Mahmud duba cikin wannan App din akwai download button.
Idan kana da wannan App din na malam jafar to a koda yaushe zaka iya budewa kaji karatun wannan Littafi bate da bukatar Internet ba.
Idan kana da bukatar wadansu Karatuttukan shek Ja'afar Mahmud to ka rubutasu a cikin review dinka na wannan App din.
Idan kaji dadin wannan App din to kayi rating dinsa tauraro biyar domin ya shahara a wannan store.
Idan kana da wata shawara ko ra'ayi, zaka iya samun developer na wannan App din tayin amfani da email din developer.
Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.
This release of Ja'afar Arbauna Hadith part 1 Android App available in 2 variants. Please select the variant to download. Please read our FAQ to find out which variant is suitable for your Android device based on Screen DPI and Processor Architecture.
If you are looking to download other versions of Ja'afar Arbauna Hadith part 1 Android App, We have 6 versions in our database. Please select one of them below to download.