Manhajja domin kawo muku tarihin sahabban manzon Allah (s.a.w):
Cikin wannan manhajja akwai tarihin sahabbai kamar haka:
1. Sayyidina Abu Bakr Abdallah bin Abi Quḥafah aṣ-Ṣiddiq
2. Sayyidina Umar bin Khattab
3. Sayyidina Uthman bin Affan
4. Sayyidina Ali bin Abi Thalib
Idan kunji dadin wannan manhajja ta kulafaur rashidun mp3 kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa kuma ku rubuta review cikin wannan gida.
This version of Khulafaa'ur Raashidun mp3 Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.
If you are looking to download other versions of Khulafaa'ur Raashidun mp3 Android App, We have 5 versions in our database. Please select one of them below to download.