Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
Wannan Application Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.
Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer by Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.
Wannan App kashi biyu ne, akwai part 1 da kuma 2. Wannan shine na farkon. Kashi na biyu yana cikin wannan store.
Idan kana/kina da shawara game da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din developer ka/ki turo da sakonka/ki.
Wannan App baya bukatar data ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.
Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memory din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da wannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben files. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App a shirye.
Idan ka/kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.
Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.
Nagode da ka/ki duba wannan App nawa!
Ku huta lafiya.
Sai anjima!!
This version of Kundin Tarihi Part 1 of 2 Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.
If you are looking to download other versions of Kundin Tarihi Part 1 of 2 Android App, We have 6 versions in our database. Please select one of them below to download.