Magana Jarice littafi na 1,2,3 9.9 Icon

Magana Jarice littafi na 1,2,3

NagaTech Music & Audio
0
0 Ratings
29K+
Downloads
9.9
version
Dec 29, 2023
release date
23.7 MB
file size
Free
Download

What's New

* magana jarice 2

* magana jarice audio

* littafin ruwan bagaja

* magana jarice 1 & 2

* magana jarice

* karin magana

* Littafin Magana Jarice

* Magana Jari Ce Part (2) mp3

* Magana Jari Ce Littafi Na 2

* MAGANA JARI CE NA BIYU MP3

* Ruwan Bagaja mp3

* Abokin Hira

About Magana Jarice littafi na 1,2,3 Android App

Wannan manhaja ta magana jarice 1 & 2 manhaja ce ta littafin da yayi fice a cikin littafan hausa wanda shahararren marubuci wato Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya wallafa shi a shekarun baya, littafin yayi fice wajen kawo muku kagaggun labaran hausa domin nishadin ku.

wannan application na dauke da shahararen littafin nan wanda yake kunshe da labarai masu ban sha'wa da annashuwa wato magana jari shine aka yi shi zuwa mp3 wato akayi recording nasa domin samun sauki daga yin karatu ga wadan da ke sha'wan karatan magana jari ce amma basu da lokacin da zasu zauna su karanta. shine akayi shi zuwa application domin saurara a duk inda kake kuma a kowanne lokaci in dai har kayi downloading na application din a wayan ka.

wannan manhaja ta ruwan bagaja tana da matukar dadi da kuma saukin amfani, zaka saurari littafin magana jarice ta daya da ta biyu cikin sauki ba tare da bata lokaci ba duk a cikin wayarka ta hannu.

kuma zamuna tura muku sakonni duk lokacin da muka saka muku wani abu mai amfani a cikin manhajar saboda mu sanar daku idan akwai wani da zai amfane ku ko ya nishadantar daku a koda wanne lokaci.

Dan haka ayi sauraro lafiya kuma Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da insha alh.

littafin Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu

* magana jarice 2
* magana jarice audio
* littafin ruwan bagaja
* magana jarice 1 & 2
* magana jarice
* karin magana
* Littafin Magana Jarice
* Magana Jari Ce Part (2) mp3
* Magana Jari Ce Littafi Na 2
* MAGANA JARI CE NA BIYU MP3
* Ruwan Bagaja mp3
* Abokin Hira
* Karin Magana 500
* Complete Shehu Jaha 2023
* MALUKUSSAIFI IBNI ZIZAZZANUN I
* Ruwan Bagaja & lliya Dan Mai Karfi
* kudin tsatsuba
* jiki magayi
* mazan jiya da dai sauran su.


English description:

Magana Jarice Hausa Book is a revolutionary mobile application designed to bring the richness of Hausa literature to the fingertips of readers worldwide. With an extensive collection of captivating stories, thought-provoking poetry, and insightful essays, this app offers a digital sanctuary for Hausa literature enthusiasts.

Featuring an intuitive and user-friendly interface, Magana Jarice Hausa Book allows users to effortlessly explore a vast library of Hausa literary works. The app provides access to classic novels, contemporary fiction, historical accounts, and traditional folktales, ensuring that readers of all tastes and preferences find something to engage their imagination. Whether one seeks to immerse themselves in the captivating storytelling of renowned authors or discover emerging talents, this app serves as a gateway to the rich cultural heritage of Hausa literature.

Magana Jarice Hausa Book goes beyond being a mere reading platform; it also fosters a sense of community among Hausa literature enthusiasts. With integrated social features, users can connect with fellow readers, share their favorite works.

Magana Jarice Hausa Book is designed to cater to a diverse range of readers, from students and scholars to casual readers seeking leisurely entertainment. The app incorporates convenient features such as bookmarking, personalized recommendations, and offline reading, allowing users to seamlessly integrate the app into their daily reading habits. Furthermore, the app supports multiple devices, making it accessible on smartphones, tablets, and e-readers. Whether one is commuting, relaxing at home, or exploring the outdoors, Magana Jarice Hausa Book ensures that the captivating world of Hausa literature is never out of reach.

Other Information:

Package Name:
Requires Android:
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Other Sources:

Download

This release of Magana Jarice littafi na 1,2,3 Android App available in 5 variants. Please select the variant to download. Please read our FAQ to find out which variant is suitable for your Android device based on Screen DPI and Processor Architecture.

Variant
5
(Dec 29, 2023)
Architecture
armeabi-v7a
Minimum OS
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Screen DPI
nodpi (all screens)
Variant
4
(Sep 08, 2023)
Architecture
armeabi-v7a
Minimum OS
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Screen DPI
nodpi (all screens)
Variant
5
(Dec 29, 2023)
Architecture
armeabi-v7a
Minimum OS
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Screen DPI
nodpi (all screens)
Variant
4
(Sep 10, 2023)
Architecture
armeabi-v7a
Minimum OS
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Screen DPI
nodpi (all screens)
Variant
4
(Sep 08, 2023)
Architecture
armeabi-v7a
Minimum OS
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Screen DPI
nodpi (all screens)

All Versions

If you are looking to download other versions of Magana Jarice littafi na 1,2,3 Android App, We have 2 versions in our database. Please select one of them below to download.

Loading..