Magani A Gonar Yaro Part 2 1.0 Icon

Magani A Gonar Yaro Part 2

motiveapps Education
4.8
90 Ratings
10K+
Downloads
1.0
version
Apr 27, 2019
release date
9.4 MB
file size
Free
Download

About Magani A Gonar Yaro Part 2 Android App

Magani A Gonar Yaro Part 2


ASSALA MUALAIKUM YAN'UWA BAYAN NEMA DA WASU SUKAYI,MUNYI KOKARIN FITO DA APP NAMU:-


""""MAGANI A GONAR YARO PART 2""""""""""""

APP'S CONTENTS:-

00-ALAMOMIN BUDADDEN GABA( VAGINAL ENLARGEMENT) DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCESU


1-MAGANIN SANYIN MATA (SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES LIKE BACTERIAL VAGINOSIS,TRICHOMONIASIS,YEAST INFECTION) & HANYOYIN DA ZAMU KARE KANMU DAGA KAMUWA DA CUTUKAN.

2-AMFANIN DABINO A JIKIN DAN ADAM

3-AMFANI DA ILLAR TSAMIYA A JIKIN DAN ADAM

4-AMFANIN GAWAYI A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM

5-SASSAKEN WASU BISHIYOYI DA AMFANINSU

6-AMFANIN AGWALUMA A JIKIN DAN ADAM

7-AMFANIN TAFARNUWA A JIKN DAN ADAM

8- AMFANIN MAN ZAITUN A JIKIN DAN ADAM

9-MAGANIN KARFIN MAZA(NATURAL REMMEDIES TO IMPOTENCE)

10-AMFANIN NONON AKUYA A JIKIN DANN ADAM

11- AMFANIN NONON RAKUMI A JIKIN DAN ADAM

12- CIWON SANYI A JIKIN MAZA DA HANYOYIN MAGANCESHI

13-KARIN NI'IMA GA MATA DA MAZA

14-HANYOYIN BIYAN BUKATAR MA'AURATA

15-MAGANIN CIWON HAKORI

16-AMFANIN NAMIJIN GORO A JIKIN DAN ADAM

17-ILLOLIN KAYAN MAYE GA RAYUWAR MATASA

18-ILLOLIN RASHIN SHAN RUWA

19-MAGANIN CIWON KAI(KARAMI DA MAI TSANANI)

20-MAGANIN ULCER(OLSA) & TSAKUWAR UWAR HANJI

21-AMFANIN TOZALIN ISMUD GA IDANUWAN DAN ADAM

22-MAGANIN ZAZZABIN TYPGOID

23-MAGANIN CIWON BAYA,BASUR

24-ME KE KAWO RASHIN JINDADIN JIMA'I GA MATA?

25-AMFANIN LEMONGRASS GA JIKIN DAN ADAM


26-MAGANIN KANKANCEWAR GABAN NAMIJI DA MEKE KAWOSU



DAMA SAURAN ABUBUWA,

KU NEMI APP NAMU MAI SUNA

@@@@@"""""SIHIRI DA MAGANINSA A AL-QUR'ANI DA SUNNAH@@@@@@'''

ACIKINSA AKWAI

RABE-RABEN SIHIRI

KAMAR :

1-SIHIRUL MAHABBA(SA SOYYAYA TSAKANIN MUTANE)

2-SIHIRUL TAFREEQ(RABA TSAKANIN MUTANE)

ZUWA NA 12


KU NEMI NAKU ,.....

LEAVE YOUR COMMENTS PLEASE

Other Information:

Requires Android:
Android 4.0+
Other Sources:

Download

This version of Magani A Gonar Yaro Part 2 Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
2
(Apr 27, 2019)
Architecture
universal
Minimum OS
Android 4.0+
Screen DPI
nodpi (all screens)

All Versions

If you are looking to download other versions of Magani A Gonar Yaro Part 2 Android App, We have 3 versions in our database. Please select one of them below to download.

Loading..