Dr Sani Umar Rijiyar Lemo - Rayuwar Mu'awiyah (RA) 2.8 Icon

Dr Sani Umar Rijiyar Lemo - Rayuwar Mu'awiyah (RA)

first-rate-apps Lifestyle
4.8
13 Ratings
1K+
Downloads
2.8
version
Mar 20, 2020
release date
39.8 MB
file size
Free
Download

What's New

*This Update includes bug fixes and improvements

*New version with some awesome features

About Dr Sani Umar Rijiyar Lemo - Rayuwar Mu'awiyah (RA) Android App

The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-------
Wannan application na dauke da lakcoci mai suna RAYUWAR MU'AWIYAH (R.A) na shahararen malamin musuluncin nan wato Sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu, yayi lakcar ne akan sahabin Annabi (SAW) wato Mu'awuyah (R.A) wanda Yan Shi'a suke zagi. Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store, karatuttukan sune kamar haka:

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
dadai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Takaitaccen tarihin Dr sani umar rijiyar lemo

His full name is Muhammad Sani bn Umar bn Musa Rijiyar Lemo. He was born on 1st July ,1970 in Makkah, Saudi Arabia .He grew up in Yan Mata in the ancient city of Kano,Nigeria.
He had his primary school education in Khairul Bariyya Islamic Primary School Kano
(1978-1983) .He had his Junior Secondary School education in Shahuci junior secondary school Kano (1987), he then proceeded to Government Arabic
Teachers College, Gwale where he completed his Senior Islamic Studies with distinction in the year 1989.
Dr Muhammad Sani secured admission in the department of Hadith in the Islamic University,Madina where he completed his B.A. in Hadith Science and Islamic
Studies,1994 he proceeded for his M.A. in Hadith Science and Islamic Studies, 2000 where he finished with 'Excellent' grade Due to his thirst for deeper knowledge and research, Sheikh Muhammad continued with his Ph.D In the Islamic University, Madina where by Allah's grace he completed in the year 2005 with a first class upper.
Dr Muhammad was tutored by many Scholars both in Nigeria and in Saudi Arabia, they include , Malam Hamza Adakawa (Akhdari,Arbauna hadisan, Ishriniya, Hamziyya etc ), Mal. Sani Inuwa (Nahwu and Sarfu), Mal.Mahbub Abdulkadir Sumaly (Balaga), Mal. Bashir Hasan (Adab), Mal.Aminu Mahe (Tarikh).
Among his teachers in Saudi Arabia are Sheikh Abdulmuhsin Al-Abbad (Tauhid), Sheikh Ali Abdurrahman Alhuzaifi Chief Imam of Masjid an Nabawi, Madina (Tauhid), Sheikh Abdulaziz Abdullatif (Jarh Wattaadil), Sheikh Muhammad Matar (Tadwin and Ruwat),Sheikh Dr. Hafiz Alhakami (MusdalahulHadith ), Sheikh Dr.Muhammad Nur Saif (Musdalahul hadis), Sheikh Dr.AbdussamadAbid (Musdalahul Hadith ), Sheikh Dr. UmarHawiyya (Tafsir) da Sheikh Dr. Faihan Almudairi (Fiqh).

For more applications?
Just go to your google play store and search "rrnapps" you will see all our applications
I will be so grateful if you download it and give it 5 star & share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via [email protected]

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+
Other Sources:

Download

This version of Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
1001
(Mar 20, 2020)
Architecture
universal
Minimum OS
Android 4.1+
Screen DPI
nodpi (all screens)

All Versions

If you are looking to download other versions of Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Android App, We have 3 versions in our database. Please select one of them below to download.

Loading..