New version with new features
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam , sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe sheikh aminu ibrahim daurawa da dai sauransu .
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.
This version of Sheikh Isah Fantami Lectures Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.
If you are looking to download other versions of Sheikh Isah Fantami Lectures Android App, We have 2 versions in our database. Please select one of them below to download.