Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 2.4 Icon

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3

AdamsDUT Music & Audio
4.7
93 Ratings
10K+
Downloads
2.4
version
Jul 09, 2021
release date
69.4 MB
file size
Free
Download

What's New

New version with new features

About Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 Android App

Wannan application na dauke da karatun baban littafin hunnce-hukuce wato umtadul ahkam, daga bakin baban malamin musulunci na kasar hausa wato marigayi Sheikh Jafar mahmud Adam.Hakika malam Sheikh Jafar yayi kokari sosaida gaske wajen yin bayani daki-daki tun daga farkon wannan littafi mai albarka umdadul ahkam, domin amfanar da al'umar musulmai.
Muna aduar Allah (S.W.A) yakai haske da rahama kabarin malam ya kuma sa aljana ce makomar sa, mu kuma Allah ubangiji ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.

Bayan Riyadus salihina na malam Jafar akwai sauran apps na sauran littattafai fassarar malam jaafar audio kamar haka:
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.

Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin play domin samunsu.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta rating din wannan manhajja ta umdatul ahkam na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin wannan gida.

Brief History of Sheikh Jafar Mahmud Adam.

Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.

Teaching
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.

Sheikh Jafar Mahmod Adam's death

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Other Sources:

Download

This version of Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
1003
(Jul 09, 2021)
Architecture
Unlimited
Minimum OS
Android 4.1+ (Jelly Bean, API 16)
Screen DPI
nodpi (all screens)

All Versions

If you are looking to download other versions of Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 Android App, We have 2 versions in our database. Please select one of them below to download.

Loading..