- Tafseer Malam Mukhtar Jalingo MP3
Assalamu alaikum ya dan uwa / Yar uwa, wannan manhajace ta karatun malam Mukhtar Jalingo, Karatu ne wanda yakunshi fassara Alqurani mai girma tare da karatun wasu littattafan addinin Muslunci. Allah yasakawa Malam da Alkairi Aameen. Sannan wani dan uwa ne daga Jahar Taraba ( Jalingo ) yadaunauyin ayi wannan manhaja Fisabilillahi wato Gateways Technology LTD, MD CEO GaddafiHassan Mai Riga, Allah ubangiji byasakamasa da Alkhairi Aameen.Malam Mukhtar Jalingo Allah yabashi fasaha wajen iya karantar da al ummar musulmi kuma su gane, Allah yasa ka da Alkhairi. Yadan uwa / Yar uwa kadauko wannan manhaja kasaurari karatun malam Mukhtar Jalingo. Malam Muhammad Mukhtar Jalingo Haifeffengarin Bali ne wanda yabude babbar makarantar Darul Hadith a garin Jalingo wanda ke kan hanyar Abubakar sale street anguwan gadi. Allah yasakawa malam da Alkhairi Aamen
This release of Tafseer Malam Mukhtar Jalingo Android App available in 2 variants. Please select the variant to download. Please read our FAQ to find out which variant is suitable for your Android device based on Screen DPI and Processor Architecture.
If you are looking to download other versions of Tafseer Malam Mukhtar Jalingo Android App, We have 1 version in our database. Please select one of them below to download.