Tafsir Aal Imran (v102 - end) OFFLINE 3 Icon

Tafsir Aal Imran (v102 - end) OFFLINE

KareemTKB Music & Audio
5
12 Ratings
1K+
Downloads
3
version
Sep 27, 2018
release date
56.5 MB
file size
Free
Download

About Tafsir Aal Imran (v102 - end) OFFLINE Android App

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,

Ga karashen karatun tafsirin suratu Al Imran na sheik Jafar Mahmud. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam Surah Al Imran ayah ta 102 zuwa ta 200 karshen surah. Sheikh Ja'afar Holy Quran Tafseer Al Imran verse 102 to verse 200.

Wannan manhajja na aiki ba tare da an kunna data ba. Akwai app mai dauke da tafsir daga ayah ta daya zuwa ayah ta dari da daya. Duba Tafsir Aal Imran (v01 - 101) cikin wannan gida domin samunsa.

Kada amanta sharing wannan app da sauran yanuwa ta whatsapp, Facebook, Twitter da sauran kafafen sadarwa. Domin fito da wannan app fili cikin wannan gida bashi tauraro biyar ka/ki rubuta tsokaci wato review a kansa.

Allah ya jikan malam Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah a rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba daya Allah yasa mu cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tare da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.

Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 domin samun karatun.

Allah ya amfanar damu da abun da zamu saurara Ameen.

Haza wasalam. Jazakumullahu khair

Other Information:

Requires Android:
Android 4.1+
Other Sources:

Download

This version of Tafsir Aal Imran (v102 Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
6
(Sep 27, 2018)
Architecture
universal
Minimum OS
Android 4.1+
Screen DPI
nodpi (all screens)
Loading..