Yayana Mijina - Hausa Novel 7.0.0 Icon

Yayana Mijina - Hausa Novel

Abrahamjr Books & Reference
0
0 Ratings
39K+
Downloads
7.0.0
version
Sep 08, 2023
release date
21.7 MB
file size
Free
Download

About Yayana Mijina - Hausa Novel Android App

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.
Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da newspaper a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.
Shekaru asirin da suka wuce.

Other Information:

Requires Android:
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Other Sources:

Download

This version of Yayana Mijina Android App comes with one universal variant which will work on all the Android devices.

Variant
1002
(Sep 08, 2023)
Architecture
arm64-v8a armeabi-v7a x86 x86_64
Minimum OS
Android 4.4+ (Kitkat, API 19)
Screen DPI
nodpi (all screens)
Loading..